Abdhallah Talk

Abdhallah Talk

Share

10/06/2026

MASU AMFANI DA P O S YAKAMATA KUSAN WANNAN...๐Ÿ‘‡
Idan customer ya saka card, ya shigar da PIN, kuma transaction ya riga ya wuce (approved), ba a iya CANCEL kai tsaye.
Abin da ake iya yi kafin PIN shi ne cancel. Amma da zarar PIN ya tafi kuma banki ya amince da payment, sai dai:
๐Ÿ”น REVERSAL
๐Ÿ”น REFUND

Wannan ba โ€œsettingโ€ ne na POS agent ba, tsarin banki ne da network ke sarrafawa domin kare tsaro da hana fraud.

โš ๏ธ Don haka ku sani:
Cancel = kafin PIN kawai
Bayan PIN = transaction ya kammala
Dole sai an bi hanyar banki don reversal ko refund

๐Ÿ’ก Ku rika fahimtar tsarin POS don kaucewa rikici tsakanin customer da agent.
Allah ya sa mu dace ๐Ÿคฒ

ใ‚š

09/06/2026

ABDUL TURAKEEY SHI KADAI NE SHUGABAN KARE MUTUMCI NA AFIRKA...๐Ÿ“Œ
Saboda Ibrahim mai shunku ya kare mutumci ne ta hanyar cin amana, shi kuma mai gida Abdul Turakeey a matsayin sa na shugaban kungiya na Afrika yana kare mutumci ne ta hanyar dawo da matasa zuwa ga hanya madaidaiciya.

Nasan yanzu kun fahimta da kyau, don haka a daina kakabawa (Mai shunku) wannan sarautar domin bai can canta ba.๐Ÿ˜Œ

Shin menene ra'ayin ku.?

ABDHALLAH TALK โœ๏ธ

ใ‚š

09/06/2026

Mune matsalar Nigeria ba shugabanni ba.๐Ÿ”ฅ๐Ÿค”
ใ‚šviralใ‚ท

Want your business to be the top-listed Media Company in Kaduna State?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Zaria Road
Kaduna State