BUGUN Zuciya
Menene amfanin shuwagabannin musulmai da suke rike da kujerun shugabancin su?
Malamai kuyi kira GA shuwagabannin musamman kan abin da SAHARA REPORTERS s**a yi, ku Farka da su daga baccin da s**a Dade suna tayi.
Shugabannin Arewa kuji tsoron Allah.
Malamai kuji tsoron Allah.
Masu kudi kuji tsoron Allah.
Talakawa Muji tsoron Allah.
ANA CUTAR DA MU TA KOWANNE FANNI AMMA SHIRU KAWAI MUKE YI.
A NAJERIYA HAR A TABA ANNABIN MU AMMA SHUWAGABANNIN MU SUYI SHIRU, MALAMAI SHIRU.
Allah ya kawo mana dauki, Son duniya da sabon Allah sun yi tasiri wajen haifar mana da haka.
Allah yasa 'yan Arewa su Farka.
22/06/2021
Yan Arewa Ku Farka: Yana Kuka Yana Bayani dalla-dalla. Dr. Abdallah Usman Gadon KayakMalama Yana takaci Sosai.Idanuwan sa sun canza.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kaduna State