Anguwan Rogo, Rimi Youth Development Association
25/11/2025
Dazu kenan yayinda tawagar Shugaban karamar hukumar Jos ta arewa karkashin jagorancin shi Shugaban Hon JK Chris s**a kawo ziyarar duba aiki a makarantar primary ta Anguwan Rogo. Sun Sami tarba daga Shugaban matasan kungiyar Anguwan Rogo/Rimi da tawagarsa.
11/11/2025
Anguwan Rogo, Rimi Youth Development Association on a curtsey visit to Executive Chairman Jos North Local Government Council.
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un.
Amadadin jama'ar Anguwan Rogo/Rimi, wannan kungiya na jaje tare da mika ta'aziya na narashin babban malami, Shiek Hamza Ibrahim Kallari. Allah ya masa rahma.
Assalamualaikum
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Jos