Muazu messenger

Muazu messenger

Share

02/04/2026

ruky tawan

20/05/2025

Wani tsohon likitan asibiti a Faransa da ya amsa laifin yiwa ɗaruruwan mata fyade, akasarin su ƙananan yara, ya ɗauki alhakin mutuwar biyu daga cikin su. Joel Le Scouamec mai shekaru 74 na fuskantar zargin yiwa mata 111 fyade da kuma lalata da wasu 189 a asibitocin Faransa daban daban. A watan Maris da ya gabata, Le Scouamec ya amsa laifin yiwa mata 299 fyade, akasarin su lokacin da aka musu allurar bacci bayan an musu aiki, tsakanin shekarar 1989 zuwa 2014. Kafin wannan shari'ar, an ɗaure Le Scouamec shekara 15 akan wata shari'ar yiwa yara huɗu fyade, ciki harda ƴaƴan ƴanuwansa guda 2 a shekarar 2020.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Jos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address

Jos