ArewaUp

ArewaUp

Share

Photos from ArewaUp's post 27/09/2025

Na tsaya dai-dai wurin “Rahama Hospital” sai naga wannan dattijon yana zubarda hawaye 😭

Nace lafiya baba?
Yace Alhamdulillahi lafiya lau

Nace a’a ka gayamin gaskiya baba, idan akwai matsala
——————-
Yake gayamin cewa:

Shi da matarsa basuda lafiya sosai, gidansa ya lalace yanzu haka a kangon gida suke rayuwa dashi da iyalansa

Ranar larabar nan Allah yayiwa matarsa rasuwa har anyi jana’iza 😭

Yanzu haka ciwon bugun jini ne dashi “stroke” kuma bashida wata mafitar magani ko abinci

Shine yafuto neman taimakon al’umma a t**i, tun jiya bai samu abinci ba

Akwai masu kuɗi a unguwar amma sun saka ido sunƙi taimakonsa. Jira kawai suke ya saka wannan kangon gidan kasuwa su siya 🥹
———————

Sunansa “Malam Ummaru” a unguwar Nakasarin Arɗo acikin garin sokoto.

Sunan wannan budurwar “Halima” mai shekaru 17

Wannan ƙaramar yarinya “Rabi’a” mai shekaru 7

Da sauran yaransa wanda sunje neman abinci
———————

Saboda haka, al’umma ku taimake wannan dattijon fisabilillah

Ku share masa hawayensa, Insha Allah kuma Allah zai share muku hawayenku

Zamu nema musu abinci
Zamu gyara musu ɗaki ɗaya acikin gidan
Zamu nema masa lafiya

Wanda zai taimaka da kuɗi
8105891413 Opay Alhassan Musa

Zaku iya nema na da wannan number a WhatsApp ko SMS message

Allah yasa adace
Allah yabada ikon taimakawa

Alhassan Mai Lafia

10/04/2025

Wa Zai iya Gaya mana sunan
Zaman makoki DA turanchi?🙄

28/03/2025

Ba maraya 👀

Want your business to be the top-listed Media Company in Jos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

B/Ladi
Jos
080