Halacci Movement PDP Jigawa

Halacci Movement PDP Jigawa

Share

Photos from Halacci Movement PDP Jigawa's post 26/05/2026

YANZU-YANZU: Jam'iyyar PDP ta tsaida Professor Isa Ali Pantami CON a matsayin ɗan takarar Gwamnan jihar Gombe a zaɓe mai zuwa.

23/05/2026

Jam’iyyar PDP a Jihar Jigawa ta bayyana shirinta na gudanar da taron tabbatar da Alhaji Mustapha Sule Lamido, wanda aka fi sani da Santurakin Dutse, a matsayin ɗan takarar gwamna na jam’iyyar gabanin zaɓen 2027.

An shirya gudanar da taron ne ranar Lahadi 24 ga watan Mayun 2026 da ƙarfe 10:00 na safe a dakin taro na MTown Hotel, kusa da Aminu Kano Triangle da ke kan titin Kiyawa a birnin Dutse.

Mustapha Sule Lamido, ɗan tsohon gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido, shi ne ya wakilci PDP a zaɓen gwamna na 2023, kuma a baya-bayan nan ya samu goyon baya daga wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar da masu ruwa da tsaki a jihar.

20/01/2026

Bakina Da Goro

11/12/2025

Wanda ya bar Jihar Jigawa a 2015, yanzu ya dawo a 2025 (10 years later) zai tarar da Sule Lamido University Kafin Hausa, Fatara and Danmasara Housing Estate, Rasheed Shekoni Specialist hospital (now FUD Teaching Hospital), Aminu Kano Triangle, New state Secretariat, New state Judiciary complex, Dutse cargo Airport, New government house, Deputy governor's residence, Speaker and Deputy speaker residences, CJ and Grand Khadi's residences, G-9 houses, LG Chaimen houses a Dutse and Duplexes a 27 LGs, Radio Jigawa and JTV, sabuwar tashar Dutse etc wadanda Sule Lamido ya gina with minimal resources!
Bayan wadannan abubuwan dana lissafa bazai sake ganin wasu gine-gine ko ayyuka da s**a kusa da nauyin wadannan dana lissafa ba a bayan shekaru goma duk da irin manya-manyan kudaden da Jiharmu ta gani a cikin shekaru goman na mamaki, musamman last 2 years (taking into consideration, inflation and Naira devaluation).
Kenan zaka iya cewa abubuwan da Jigawa take tinkaho dasu shekaru 10, har yau sune abin tunkahon al'umma. Lallai wanda yayi wannan ayyuka ya nuna kishi da kaunarsa ga Jihar Jigawa ko shakka babu!
Ina addu'a Allah ya karbi ayyukan Maigirma Sule Lamido da kishinsa ga Jihar Jigawa, kuma ya rabashi da zamiya da mummunar cikawa irin ta siyasa, ya fissheshi dariyar makiya
Allah yasa a gama lafiya.

Note: Bansaka aikin kwalta cikin lissafi ba domin gaskiyar magana kowa yayi iyaka kokarinsa a wannan bangaren.

Want your organization to be the top-listed Government Service in Jigawa?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Jigawa
Jigawa