AJI GARAU
20/04/2025
Wannan zai rayuwa ba wanda aka yima wannan tsafin๐ฅ Allah tsaremu da iyalanmu da aikata shirka.
Wannan wani nau in tsafi ne, da ake yinsa domin alaka wanda aka yiwa, sannan a jefa shi cikin ruwa wanda baya karewa.
@
28/03/2025
๐ฟ๐ MAGANIN CIWON GWIWA KO KASHI
Wannan hadin zai taimaka musamman ga masu ciwon kafa da gwiwa.
๐ Abubuwan da za a bukata:
โ Ganyen mangwaro โ guda 30
โ Tafarnuwa โ ฦwaya 5-7
๐ซ Yadda za a hada:
๐น A tafasa ganyen mangwaro da tafarnuwa a cikin ruwa na tsawon mintuna 30-35.
๐น A tace ruwan sannan a sha safe da yamma.
๐น Za a iya markada shi ma idan ana so.
โ Muhimman Abubuwa da Za a Kiyaye:
๐ซ A daina cin bredi ko kayan fulawa idan za a kwanta.
๐ตa daina shan Fura kwanciya.
Wannan hadin zai taimaka sosai wajen rage ciwon gwiwa da ฦarfafa kasusuwa. ๐ฟ๐ช
AJI GARAU
19/02/2025
Itacen maina (darbejiya) kuma ana kiranta da kantin magani yana ษaya daga cikin itatuwa masu ฦarfi waษanda yake magani da yawa waษanda ake amfani da su wajen magani k**ar haka
๐ zazzabin cizon sauro (ganye ko haushi)
๐Cutar cututtuka
๐ ciwon s**ari
๐ ciwon gabobi da ciwon jiki
๐Zazzaษi marar misaltuwa
๐ Girman gashi ( iri)
๐ Ciwon daji (Bincike ya tabbatar da cewa yana da tasiri ga ciwon daji na Prostate da kuma na pancreatic cancers)
๐ ciwon hanta da kare hanta da kamuwa da ciwo
Azuba busasshen garin ganyen ko na bawon cokali daya a cikin ruwa 100mls a sha sau biyu a kullum๐ซ
Allah ya bamu lafiya da zaman lafiya ๐คฒ
Kuyi Sharing Koda zuwa group daya ne saboda yan uwa da abokan ariziki su amfana ๐
Edit Abu khairat โ๏ธ
19/02/2025
ALAMOMI GUDA GOMA-10 NA LAFIYAYYEN๐ช๐ป 'DAH NAMIJI๐จ๐ป๐๐บ๐ป
ALAMOMIN LAFIYAYYEN๐ช๐ป๐จ๐ป NAMIJI ๐บ๐ป
1. Lafiyayyen Namiji๐ช๐ป๐จ๐ป๐บ๐ป Shine Wanda idan ya farka daga barci da safe ko da asubahi zai Ji zakarinsa๐ ya miqe charโ๐ป bazai kwanta ba har sai ya dauki tsawon mintuna goma ko sama da haka
2. Lafiyayyen๐ช๐ป Namiji๐จ๐ป Shine yake dauke da matsitta bakwai ta maniyyi daga matunkudarsa, wato wannan babbar jijiyar ta karkashin zakarin namiji๐จ๐ป zata dinga harbo maniyyi cikakke da karfi har harbi bakwai 7 Yayin da yake Inzali a cikin Farjin Mace
3. Lafiyayyen๐ช๐ป Namiji๐บ๐ป Shine idan ya ga matarsa๐ฉ๐ป๐ ko yaga mace sai hankalinsa ya tashi ko da bai ta6ata๐ฉ๐ป ko ita ta ta6a shi baโ
4. Lafiyayyen๐ช๐ป๐จ๐ป Namiji Shine yake iya jima'i sau Biyu ko uku ko sama da haka a cikin kowanne dare. Wato zai yi release kuma ya yi tsarki ya kara komawa, haka-haka har so uku ko ma fiye da haka๐ช๐ป Yin Jima'i kasa da sau biyu tabbas akwai Rashin lafiya indai ba tsufa ya k**a mutum ba
5. Lafiyayyen Namiji Shine idan ya sadu da matarsa zai ga mazaqutarsa Bata saurin kwanciya da wuri har sai ta dauki tsawon mintuna uku tana miqeโ๐ปko fiye da haka
6. Lafiyayyen Namiji Shine Wanda yake iya wanke cikin sa da mararsa a kowanne wata saboda zaqi da maiko
7. Lafiyayyen Namiji Shine Wanda farjinsa, da kallonsa๐๐ s**a kadaita ga matarsa ko baiwarsa๐ฉ๐ป
8. Lafiyayyen Namiji Shine Wanda "yayan marainansa s**a daidaita ba tare da daya ya fi daya girma ba
9. Lafiyayyen Namiji Shine Wanda yake iya gamsar da matarsa ko matansa buqatarsu ta jin dadin jima'i a kowanne lokacinโฐ da Bukatar Hakan ta taso musu
10. Lafiyayyen Namiji Shine Wanda yake Bawa matarsa cikakken lokaci da sauraron matsalolinta domin su gudu tare๐๐ป๐๐ป kuma su tsira tare๐จ๐ป๐ฉ๐ป
Amma duk wanda yakeda matsala k**ar haka baya cikin wadanan
(1)basir
(2)sanyi
(3) istimna'i
Ga wanda yake bukatar maganin istimna'i ko sanyi ko na basir yamin magana akan wannan lik din ๐
https://wa.me/23408103663713
Ko kira 08103663713
18/02/2025
KA TABA TINANIN DALILIN DA YASA YAYAN MARAINAN KA DAYA YAFI DAYA GIRMA
'Ya'yan marainan ka wato (Testicles), ษaya yafi ษaya girma kuma sannan sun saษa (wato ษaya yana ฦasa, ษayan kuma yana saman sa kaษan). Shin ka taษa lura, ko sanin dalilin hakan?
Amsa: ฦan marainan ka na hagu (left Testicle) shine yafi girma, sannan kuma shine wanda yayi ฦasa saboda waษannan dalilan;
1. 'Ya'yan maraina abubuwa ne very sensitive to pressure, sannan saida ษaya ya girma da wasu watanni kafin ษayan. Ya k**ata ku san wannan musamman idan an haifi jariri namiji (don kar ka taษa 'ya'yan marainan sa kaji ษaya ne kake kokwanto).
2. ฦan maraina na hagu shine wanda yafi karษar jini sosai fiye dana dama - shiyasa jijiyar sa tafi ta ษayan girma. Sak**akon haka ne yasa na hagu yafi na dama girma.
3. Sun saษa ne saboda ba'a son suke gogayya da juna sak**akon jakar dake ษauke dasu wato (Sc***um) ฦarama ce.
4. Sannan, 'ya'yan marainan ka su kaษai ne halittar da basa manne a jikin ka. Shin ka taษa lura ko sanin dalilin hakan?
Ga manyan dalilan:
'Ya'yan maraina sune halittar da s**a fi komai a jikin ka buฦatar "optimum temperature" don su rayu kuma suyi aiki yadda ya k**ata.
Saboda wannan buฦatar ne yasa basa amfani da temperature ษin da jikin ka yake amfani da ita kai tsaye.
Normally, jikin ka yana buฦatar temperature a ma'aunin 36-37ยฐC, amma 'ya'yan marainan ka suna buฦatar temperature ne a ma'aunin 34-35ยฐC (-2-3 degree kenan) don suyi aiki yadda ya k**ata.
(wannan komin Zafi ko Sanyi basa taษa ฦaunar ta wuce haka).
Haka kuma idan ka taษa lura, lokacin da ake tsananin sanyi, zaka ga jakar 'ya'yan marainan ka (wato Sc***um) ta takure a wuri ษaya, sannan kuma ta sake zazzagowa ฦasa lokacin zafi ko kuma lokacin da rana tayi zafi. Shin ka taษa tambayar kanka menene dalilin hakan?
Amsa: A jikin ka, akwai wata tsoka wadda muke ฦira da suna "Cremaster Muscle". Wannan tsokar itace take tura 'ya'yan marainan ka sama lokacin da ake sanyi don su samu ษumi yadda ya k**ata. Sannan kuma idan rana tayi zafi, sai ta sake zazzago dasu ฦasa don kar zafin jikin ka yayi musu illa ko ya hana su aiki yadda ya k**ata.
Sannan again, Akwai wasu rukunin jijiyoyi wanda muke ฦira da suna "Pampiniform Plexus", waษannan jijiyoyin sune suke converting ษin jinin daya taso daga cikin jikin ka, sannan su rage masa zafi kafin ya shigo cikin 'ya'yan marainan ka don kar yayi musu illa ko ya hana su aiki yadda ya k**ata. Akwai wani abu a jikinsu k**ar ฦanฦara yake wanda da zarar jini mai zafi ya taษa su, zasu rage masa wannan zafin ne kafin ya wuce gaba shiyasa 'ya'yan marainan ka koda yaushe a jiฦe suke.
Wannan ne yasa idan ka taษa lura, zaka ga cewa lokacin da kake yin zazzaษi mai zafi sosai, 'ya'yan marainan ka su kaษai ne abubuwan da basa taษa ษaukar zafi koda duk jikin ka zai zama ya ษauki zafi k**ar wuta. Ko yanzu ka taษa zaka tabbatar.๐
A takaice dai, ayyukan da "Cremaster Muscles tare da Pampiniform Plexus" suke yi continuously, yana daga cikin manyan dalilan da yasa lokacin sanyi mutum yafi son yayi jima'i sosai saboda 'ya'yan maraina suna samun yadda suke so fiye da lokacin zafi, sannan kuma hatta fitar da maniyyi wato "Spermatogenesis" yafi yawa a lokacin sanyi fiye da lokacin zafi.
Wannan yasa ko yanzu da ake zafi, da rana mutum baya jin yana son yayi tarayyar aure da mace saidai da daddare saboda a lokacin temperature tayi ฦasa sosai.
Sannan idan ka ฦara lura, zaka ga cewa da Rana 'ya'yan marainan dashi kansa p***s ษinka sunfi miฦewa, amma da daddare (musamman idan kana bacci) zaka ga sun tattare a wuri ษaya ko sun ฦanฦance. Duk hakan yana faruwa ne saboda suyi maintaining ษin optimum temperature ne don suyi aiki yadda ya k**ata.
Salisu Yakubu
17/02/2025
WALLAHI MAKIYANKA SUN SHIGA UKU IDAN KA BUGA MUSU WANNAN AIKIN !!!
Idan mutum ne yake nuna maka kiyayya karara, ko wanine ya zalunce ka, sannan ya nuna baka isa kayi Masa komai ba, to Dan Allah kayi wannan Addu'ar kaga ikon Allah, ana tashi daddare ayi nafila raka'a biyu sannan ayi salatin annabi dari 100 istigifari dari 100 hailala dari, 100 sai a karanta surtul buruj kafa uku Amma idan aka zo ayar (ุงู ุจูุด ุฑุจู ูุดุฏูุฏ) sai a maitata sau 313 sai a karasa zuwa karshe, kayi kwana uku kana yin wannan Addu'ar akan wani makiyin ka ko wani Wanda ya zalunce ka, zakaga abinda zai faru dashi,
izini ayi salatin annabi 10 tare da share zuwa group
Mai neman Karin bayani
09161151581
Follow AJI GARAU
17/02/2025
Thank you My Facebook followers
AJI GARAU
๐๐ซ๐๐ฏ๐๐ฅ ๐๐ฅ๐๐ง: ๐๐๐ญ๐ก๐ฆ๐๐ง๐๐ฎ ๐ญ๐จ ๐๐ฎ๐ฆ๐๐ข๐ง๐ข ๐๐ง๐ ๐๐ก๐ข๐ญ๐ฐ๐๐ง
๐๐๐ฒ ๐: ๐๐๐ญ๐ก๐ฆ๐๐ง๐๐ฎ ๐ญ๐จ ๐๐ฎ๐ฆ๐๐ข๐ง๐ข
* Depart early in the morning from your location via the Prithvi Highway.
* Have lunch on the way.
* Visit Lumbini, the birthplace of Lord Buddha.
* Explore the Lumbini Garden and the Mayadevi Temple.
* Stay at Lumbini.
* Have dinner at the hotel.
๐๐๐ฒ ๐: ๐๐ฎ๐ฆ๐๐ข๐ง๐ข ๐ญ๐จ ๐๐ก๐๐ซ๐๐ญ๐ฉ๐ฎ๐ซ
* Have an early morning breakfast at the hotel and head towards Bharatpur.
* Enjoy the scenic journey.
* Explore Bharatpur and visit the Narayani River.
* Have lunch on the way.
* Stay at Bharatpur.
* Have dinner at the hotel.
๐๐๐ฒ ๐: ๐๐ก๐ข๐ญ๐ฐ๐๐ง ๐๐๐ญ๐ข๐จ๐ง๐๐ฅ ๐๐๐ซ๐ค
* After breakfast, head to Chitwan National Park.
* Enjoy a jungle safari and elephant ride.
* Visit the Elephant Breeding Center.
* Have lunch inside the park.
* Return to the hotel in the evening.
* Have dinner at the hotel.
* Stay at the hotel.
๐๐๐ฒ ๐: ๐๐ก๐๐ซ๐๐ญ๐ฉ๐ฎ๐ซ ๐ญ๐จ ๐๐๐ง๐๐ข๐ฉ๐ฎ๐ซ
* Have an early morning breakfast at the hotel.
* Head towards Bandipur.
* Have lunch on the way.
* Explore Bandipur, visit Siddha Gufa (cave), and enjoy the local culture.
* Stay at Bandipur.
* Have dinner at the hotel.
๐๐๐ฒ ๐: ๐๐๐ง๐๐ข๐ฉ๐ฎ๐ซ ๐ญ๐จ ๐๐๐ญ๐ก๐ฆ๐๐ง๐๐ฎ
* Have breakfast at the hotel.
* Head back to Kathmandu.
* Have lunch on the way.
* Reach Kathmandu by evening.
๐๐๐๐ค๐๐ ๐ ๐๐ง๐๐ฅ๐ฎ๐๐๐ฌ:
โ
Lunch
โ
Dinner
๐๐ฅ๐๐๐ฌ๐ ๐ฉ๐ซ๐จ๐ฏ๐ข๐๐ ๐ญ๐ก๐ ๐จ๐ฉ๐ฉ๐จ๐ซ๐ญ๐ฎ๐ง๐ข๐ญ๐ฒ ๐ญ๐จ ๐ฌ๐๐ซ๐ฏ๐, ๐๐จ๐ฎ๐ซ ๐๐๐ญ๐ข๐ฌ๐๐๐๐ญ๐ข๐จ๐ง ๐ข๐ฌ ๐จ๐ฎ๐ซ ๐๐๐ก๐ข๐๐ฏ๐๐ฆ๐๐ง๐ญ
16/02/2025
Hoton da kuke gani a kasa shine ciwon hanta da ya kai mataki na hudu.
Lokacin da hanta ta kai mataki na hudu, jikin mutum ya lalace gaba daya kuma ana kiran wannan hanta mai kitse.
Kuma hoto na biyu da kuke iya gani shine ganyen Kutki (Picrorhiza
kuru).
Wannan ganye ya shahara wajen maganin hanta shekaru aru-aru.
Kuma yana da sauฦin samuwa a kusa da ku, ya k**ata ku yi amfani da shi kawai lokacin da likitan ku ya ba ku shawarar amfani da shi
Zai fitar da duk wata datti daga hantar ku a cikin kwanaki 21.
Allah ya bamu lafiya da zaman lafiya ๐คฒ
Kuyi Sharing saboda yan uwa da abokan ariziki su amfana ๐
Edit
Abu khairat โ๏ธ
16/02/2025
ALAMOMIN KAMUWA DA CIWON HANTA
KO KA SAN AMFANIN HANTA AJIKIN KA KUWA KO BAKA SANI BA
TO GA KADAN DAGA CIKIN AYYUKAN HANTA
Hanta yana ษaya daga cikin gaษoษin jikin ka Yana aiki awa 24 don kiyaye ka lafiyar ka tare da mahimman ayyuka sama da 500!
ALAMOMIN CIWON HANTA
๐ Yaya ka san hantarka tana cikin matsala?
Hantar ka tana da ฦarfi kuma ba kamuwa da ciwo cikin sauฦi. Amma lokacin da ya kamu, kuna iya lura: da wayan nan Abubuwan
- Yellow fata ko idanu
- Jin gajiya a koda yaushe.
- Ciwo ko kumburi a gefen dama na ciki na sama.
- Fitsari mai duhu
-tabo mai launin fata.
- Kumburin kafafu
-zubar jini cikin sauki fiye da al'ada.
Wadannan na iya zama alamun lalacewar hanta, kada ku yi watsi da su!
Allah ya bamu lafiya da zaman lafiya ๐คฒ
Kuyi Sharing Koda zuwa group daya ne saboda yan uwa da abokan ariziki su amfana ๐
Edit
Abu khairat โ๏ธ
16/02/2025
AMFANIN DARBEJIYA AJIKIN DAN ADAM
Ita darbejiya tana Magani k**ar haka
โ
Saukar da kumburi
โ
Ciwon gabobi
โ
Ciwon ciki
โ
Inganta gakuwan jiki
โ
Fitar da gubobin Cikin ciki
โ
Riga Kafin kamuwa da kananan cututtuka
Yadda ake amfani da shi
Ana tafasa shi ne na tsawan mint 10-15
Sai fashe shi a barshi ya huce kullum a Sha Kofi daya
Kokuma abusar da shi adaka shi yazama gari arinka Sha da kunu ko shayi ko nono ko ruwa
โ ๏ธDARGADI
Kada mace Mai Ciki ta Sha ๐ซ
Allah ya bamu lafiya da zaman lafiya ๐คฒ
Kuyi Sharing Koda zuwa group daya ne saboda yan uwa da abokan ariziki su amfana ๐
Abu khairat โ๏ธ
15/02/2025
AMFANIN DA DANYEN WAKE YAKE YI IDAN KUNA AMFANI DASHI ACIKIN ABINCIN KU NA YAU DA KULLUM
โ
Kariya daga ฦwayoyin cuta.
โ
Taimakawa wajen rigakafin ciwon daji.
โ
Yana kiyaye lafiyar zuciya.
โ
Yana da tsarin narkar da abinci.
โ
Yana Taimakawa wajen rage kiba.
โ
Mai wadatar fiber da antioxidants na bitamin C,K.
โ
Yana dauke da maganin hana kumburin ciki, da kashe kwayoyin cuta da antiviral.
๐ฟ Na jinjinawa Masu amfani da Danyen wake acikin abicin su na Yau da kullum๐ซ
Kuyi Sharing Koda zuwa group daya ne saboda yan uwa da abokan ariziki su amfana ๐
Abu khairat โ๏ธ
15/02/2025
AMFANIN TSAMIYA AJIKIN DAN ADAM
Gawasu kadan daga Cikin magungunan da tsamiya tayi ajikin dan Adam
โ
Yana kiyaye narkewar abinci.
โ
Yana inganta gakuwan jiki.
โ
Yana Amfani ga lafiyar zuciya.
โ
Yana Taimakawa wajen sarrafa ciwon siga.
โ
Yana kara karfin kasusuwa
Shi Kuna amfani da tsamiya a cikin abincin ku kuwa?
Idan Kuna amfani da shi ku fada mana a cikin comments.?
Kuyi Sharing Koda zuwa group daya ne saboda yan uwa da abokan ariziki su amfana ๐
Abu khairat โ๏ธ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Jama'are
950101