Wax
18/09/2025
First daughter, Brenda in a live video, has asked Cameroonians NOT to v0te for her father in the October 2025 eIection 😳🇨🇲
Brenda apologized for the pa!n her father has caused the Cameroon people and no longer consider herself as a president’s daughter and has vowed to rejecł any support from her family.
She stated; “Do not vote for Paul Biya, not because of me, but because he has made too many people suffer. I hope we will have another president,”
Hmmmm
17/09/2025
Nafisat Abdullahi fans
17/09/2025
Wani bawan Allah Ne aka ce masa yanzu idan wannan Yarinya za ta aure ka amma babu maganar dólè tai maka girki a cikin gidanka, cikin gaggawa yace ya amince saboda káwáí kyakkyawa ce, Ni dai na rantse da Allah Duk kyan mace idan har ba za ta iya yin girki ba, bazan taba iya auren ta ba, Yo háúká ake yi ne.
Amma dai babu mamaki wani daga cikin ku masu kallo zai iya aura koda kuwa babu yin girkin.
24/08/2025
KAJI KO: Yin mauludin Annabi abu ne mai kyau idan har a masallatai da makarantu za a zauna ana yi domin cusawa yara kaunar Annabi Muhammad,
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Kabiru Haruna Gombe, ya bayyana cewa gudanar da Mauludi abu ne mai kyau da kuma cike da albarka, musamman idan aka yi shi a masallatai da makarantu na Islamiyya.
Shehin malamin ya ce, tun a zamanin baya, Mauludin Annabi Muhammadu (SAW) ana gudanar da shi ne a cikin masallatai da Islamiyya, domin tarbiyya da kuma gina ƙaunar Manzon Allah (SAW) a zukatan yara.
A cewarsa: “Tsakani da Allah, babu wanda zai ce wannan manufa ba abu ne mai kyau ba, domin manufar ta na da amfani da kuma daraja.”
Masu karatu, mene ne ra’ayoyinku kan wannan fatawar da Sheikh Kabiru Gombe ya bayar?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Website
Address
Ijebu Ode