Bakir Muhd Hadejia

Bakir Muhd Hadejia

Share

25/03/2026

Hedikwatar Khatam al-Anbiya Ta IRGC Ta Ce: Amurka tana tattaunawa da kanta Ne😍🔥

24/03/2026

Da Ɗumi-Ɗuminsa:

Yanzun haka ruwan makaman Iran masu linzami ke sauka a matsugunin ƴan mamaya dake Ayelet HaShahar.

20/03/2026

Barka da Eid-Fitr.

كل عام وانتم بخير.

Allah ta'ala ya maimaita mana na baɗin baɗaɗa cikin ƙoshin lafiya da yalwar Arziki.

Photos from Bakir Muhd Hadejia 's post 20/03/2026

Ƙaruwar Matsalar Tsaro: Dole Gwamnati Ta Janye Hannun Amurka da Isra'ila daga Nigeria.

Kai tsaye daga babban masallacin Idi na garin Hadejia Jihar Jigawa.

Ƴan'uwa Musulmi Almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) Sunyi Gangamin nuna goyon baya ga al'ummar kasar Falastinu tare da la'antar Amurka da Israila da kuma jaddada goyon baya ga Jamhuriyar Musulumci ta Iran, da kuma Allah wadai kan ƙaruwar matsalar tsaro a Nigeria.

– Bakir Muhammad Hadejia

Photos from Bakir Muhd Hadejia 's post 27/02/2026

Rana ta Goma: Cigaba da Sauraron Tafsirin Al-Ƙur’ani Mai Girma.

Daga Hadejia, Jihar Jigawa — Kamar yadda aka saba, ’yan’uwa Musulmi almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky (H) na garin Hadejia sun ci gaba da sauraron Tafsirin Al-Ƙur’ani Mai Girma wanda Jagora Sheikh Ibrahim Zakzaky (H) ya gabatar.

Bakir Muhd Hadejia.
27 Feb 2026.

Photos from Bakir Muhd Hadejia 's post 26/02/2026

Zama na Tara

Daga Hadejia, Jihar Jigawa: Ci gaba da sauraron Tafsirin Jagora.

Yau rana ta tara kenan ana sauraron Tafsirin Alƙur’ani Mai Girma wanda Jagora Sheikh Ibrahim Zakzaky (H) ya gabatar.

Ana ci gaba da gudanar da sauraron Tafsirin a Fudiyya Maficin Sarki da ke cikin garin Hadejia.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Hadejia
@BAKIRUU00