Abba G
21/07/2025
Passports....
For those who want to submit their application...
Listen many people are upload their pictures like this...
So stop doing that's u guys try to get a normal passports for this issue thanks
20/07/2025
Breaking news.....
Kafar yada zumunta ta facebook tayi caa akan wannan baiwar allah wadda ke aiki a gidan radio 📻 rfi...
To amma har yanxu munayin bincike don zakulo abinda ke faruwa...
Muna siyan account na Tik tok, facebook 10k followers to above
ASAP
19/07/2025
Let's go.....
19/07/2025
Breaking news.....
Shin kuji dadin zuwan dan wasa Rashford ko kuma?
19/07/2025
Breaking news.....
Real Madrid haryanxu basu hakura da neman dan wasa rodri b, shin kunaso yaxo.Fabrizio Romano
19/07/2025
Annabi muhammad S. A. W
19/07/2025
Wato dole Sidra yake tafiya kamar zai rayu kamar zai mutu har acinma inda Ake son zuwa Kam susoma maganar TGE
Aljefairi ya daukowa Kansa aiki ne mai girma
Sidra daga farko har karshenta Tsarin musulunci zaabi da ita
Har zuwa TGE ma
Kafin suyi listing tokens Nasu suna Bukatar yin verified na account din kowa sannan
Kuma ranar TGE zasu sallami kowa babu maganar vesting Yadda coredao s**ayi babu maganar wasu zaaje kasuwa dasu wasu babu zuwa kasuwa dasu Yadda akayi da pi
Shiyasa s**a kirkiro wannan Tsarin mass KYC daganan zuwa TGE inkaga account naka unverified kafin TGE to Kaine Kaso
Tsarin musulunci da s**a Dauko dole zasuyi komai da Gaskiya shiyasa zasu sha aiki da wahala Sosai ganin cewa crypto ta KO ina inta Akwai inda zakaga project yabawa community wahala
Kuma token babu vesting hakan ke nuna ranar TGE duk coins din da aka yi mining zaashiga kasuwa dasu na community gabadaya
A tunaninka circulation supply na Sidra zaikama nawa kafin lokacin ? 🤦To kudin da zasu fitar rannan BA karamin yawa zaiyi BA domin duk marketcapp da s**a Saka to suna Bukata ninkinsa a waje da zasu ke karawa in community na Siyarwa
Sidra team da Sidra community zaayi ta tafiya a da hakuri haka har sai ankammalawa kowa KYC zasuyi listing
Zaazo inda companies na kyc na Bukatar kukawo sumuku a arha Amman babu Wanda zaayiwa shine tsarinsu
Duk kukontar da hankalin Ku wadanda s**a Matsu da sai sunyi KYC ayanzu Da kudin Sidra kusan 450 da Ake biya
Team dai sun hada community da aiki sunja gefe suna abubuwan da sukega mafitane GA project Nasu (building)
Wannan Hoton aljefairi ne CEO na Sidra 🤗
Allah tabbatar mana da alheri yakai Sidra GA nasara
18/07/2025
Dan allah ka tabaji yace bayasan yarinyar nan
18/07/2025
Breaking news......
Wae me yake faruwane kowa sai post din wannan baiwar allah nan yake...
Wae wayece?
18/07/2025
Breaking news🔥
An gano cewar wannan yar wasan itace jaruma tafarko a kannywood wanda kowa yake mata fatan alkhairi kuma yake yabonta,,,
Ba iya wannan tana birge kowa da kowa....
Ko meye yasa?
18/07/2025
Reformers blog sunce: kowa ya tanadi documents dinsa kafin ranar litinin 21 ga wannan watan domin cike form dinsa....
Sunayiwa kowa fatan nasara....
Idris Musa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Hadejia