Sports Hausa News

Sports Hausa News

Share

28/05/2026

🚨Idan FC Barcelona ta ɗauki Bernardo Silva, to komawar Marcus Rashford zuwa Barça ba za ta faru ba. ❌🔵🔴

💭 Rahotanni na nuna cewa kulob ɗin ba zai iya kammala duka cinikaiyar biyu ba, saboda batutuwan kuɗi da tsarin tawaga.

28/05/2026

🚨✅ FC Barcelona ta kai matakin cimma cikakkiyar yarjejeniya da Julián Álvarez kan kwantiragi har zuwa shekarar 2031, tare da zaɓin ƙarin shekara ɗaya (2032). 🔵🔴

💰 Rahotanni sun ce albashi kusan €18.5M a shekara (tare da bonus) Barcelona na shirin gabatar da tayin €100M amma Atlético Madrid na nemi €150M.

🔥 Ana sa ran tattaunawa za ta ƙara tsananta nan gaba, yayin da Barça ke ƙoƙarin kammala cinikin kafin gasar Kofin Duniya.

Want your business to be the top-listed Media Company in Hadejia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

School Of Nursing
Hadejia