Usman Utin makki
20/01/2025
Katan Gar S**ari Kowa Ya Rabeki Sai Ya Lasa
Hon. Mohammed Nataala Ko Gani Kamfi Mutum Allah Ya Matso Da Nesa Kusa Oga Allah Ya Kunyatar Da Makiyan Ka Ameen Ya Allah Oga
✊
19/08/2023
Allah Ya Shigema Gaban Duk Abin Da Ya Shigema Duhu Jagora
Hon. Allah Ya Maka Da Kansa Domin Shine Karshen Iko Da Isa Mun Kasan Che Masu Adu'a A Koda Yaushe Domin Ganin An Samu Nasara Fadin Ruwar Jagora
Kuma Bazamu Sareba Bazamu Gajiyaba Zamu Toshe Kunnuwan Mu Daga Mahassada Yan Sharri Muna Fukai Makiya Allah akan Jagora Bk
✊
18/08/2023
Juma'a Mubarek Baba Bk
Hon. Da Fatan Zakayi Sallar Juma'a Chikin Koshin Lafiya Baba Allah Ya Amsa Adu'oinmu Ya Biya Maka Bukatun Ka Na Alsheri Bijashi Rasulullashi
Tabbas Muna Alfahari Da Kai A Matsayin Jagora Babu Abin Da Zamu Che Gare Ka Sai Adu'a Samun Nasara A Duk Inda Ka Sa Gaba Baba
✊
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Hadejia