D/Anty Ontop
With Everyone Products β I'm on a streak! I've been a top fan for 3 months in a row. π
04/10/2025
π₯β¨ Yau Zamuga Yan! β¨π₯
π 12 β π’ Sha Biyu π
π 13 β π΄ Sha Uku π
π«β‘οΈ Kowa ya shirya domin yau zaβa ga yan Sha Biyu da Sha Uku! ππ₯
# Arewa
30/08/2025
π€ Irin wannan sulhun da ake yi tsakanin jamiβan tsaro da βyan bindiga β kuma har suna da bindigogi a hannu β wai me hakan yake nuna mana?
π Gazawa ce ta jamiβan tsaro ne? π
π Ko kuwa kawai wala-wala ake yi da mu talakawa? π
Ni fa abin yana bani mamaki wallahi! π³
Ace an yi sulhu yauβ¦
Bayan kwana biyu π sai ka ji an sake kashe mutane π’.
Bayan wasu kwanaki kuma sai a ce an koma zaman sulhu! π€·ββοΈ
βοΈ Shin wannan sulhu ne na gaskiya, ko kuwa wata hanya ce kawai ta boye raunin gwamnati? π΄
βοΈ D/Anty
-
π
π³π¬ π« π π° βοΈ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Gusau