AGILE AF Project-Zamfara
22/12/2025
The Refugees Educational Support Organisation paid a courtesy visit to the Coordinator of AGILE and Permanent Secretary, Multilateral and Donor Agency, today at her office in Gusau.
Gyaran Makarantu da Samar da Abubuwan karatu ga dalibbai
• AGILE ta kammala gyaran 174 makarantun sakandare da cibiyoyin karatu a matakin farko. 
• An gyara 590 ajin karatu (classrooms). 
• An gina 185 sabon bayan gida (toilets) a makarantun tare da tsarin ruwa (water reticulation). 
• An kafa 115 ramukan ruwa (boreholes) masu amfani da hasken rana don samar da ruwan sha a makarantu. 
• An samar da 9,906 teburan ajin (three-seater desks) don dalibai a makarantun da aka gyara. 
• An rarraba kayan koyarwa (teaching & learning materials) a makarantun da AGILE ke tallafawa.
Cewar 1.2 Lead
10/11/2025
SANARWA
Ana sanarda iyaye da masu kula da ɗalibai cewa, saboda korafi da ake samu game da tallafin da aka bayar ga ɗalibai masu zuwa makaranta; ana buƙatar su gabatar da korafinsu kai tsaye ga Shugaban makarantar da daliba take karatu daga yau har zuwa ranar Jumu’a 14th November, 2025.
Muna godiya da hadin kai da ake bamu.
Kwamitin Sauraren Shawara da Korafi na Shirin Zamfara AGILE
10/11/2025
Supervising some of the schools that will benefit from total renovation under Component 1.2 of the AGILE project in Zamfara State.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the school
Address
Gusau
234