ZamTracka
20/03/2026
Eid Mubarak from all of us at ZamTracka!
Update akan GSS Kaura Namoda: Yanzu muke samun labari cewa ma'aikata daga Ministry of Education sun je makarantar kuma sun yi aune-aune a wuraren da muka yi jawabi akai.
Masha Allah, ceto ya zo Insha Allah...ππ
GSS Kaura Namoda na matukar bukatar ceto...ππ₯Ίπ₯Ήππ°Allah yasa sakon nan, ya isa inda ya kamata a ji a dauki mataki!
Alhamdulillah. β€οΈβ€οΈβ€οΈ
A shekarar da ta wuce, mun bada shawari da cikakken fashin baki akan yanda Zamfara zata iya amfani da tsarin layin dogo a matsayin makamashin bude tattalin arzikin jihar da bunkasa economy din ta.
Mun ji dadin ganin cewa hankalin Gwamnati ya karkato zuwa aiwatar da wannan tsannin. Allah ya taimaki Shuwagabannin mu...πβ€οΈππΎππΎ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Gusau
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 13:00 |