Mujaheed Albany

Mujaheed Albany

Share

06/11/2024

✨Gayyata ta Musamman✨

Da farko, an samar da Jaku App ne domin saukaka wa content creators samun ilimi, kayan aiki da bunkasa social media account nasu. 🚀

Sannan ko ba Content Creator ba, kowa zai iya shiga Jaku App domin yin task da biya, kamar: Liking, Comment da Following na social handles na users. 💬❤️

Muna gayyatar ku wurin Testing Mini App namu:

https://t.me/jaku_task_bot

🎉 Mutane (50) da s**a fara register zasu samu kyautar N1000 a cikin Jaku App Account nasu, domin su biya ayi masu Following ko Liking. 🎉

💰 Akwai kyautar N5000 ga mutum ukku da s**a fi kowa yin task da tara points (Ana samun point ta hanyar yin task da inviting). 🏅

Kuyi joining Jaku App Channel don samun bayani akan Test Event. 🔔

11/08/2024

Anyi min tambaya ya ake nemam mentor?

So naga ya kamata na kara bude bayanin sosai in public.

A wannan zamani da muke ciki zaka iya samun mentor Online ko a Physical.

A zahirin gaskiya yanzu samun mentor physically yanada matukar wahala saboda zaka samu mutun yanada kwarewa a fannin da kake bukata amma bashida lokacin ka.

Na taba samun kaina a wannan hali lokacin ina matukar son a fayyace min wasu abubuwa game da programming so duk wanda na dafa sai ya tayimin hanya hanya kuma nasani sun iya don naga irin achievement da s**a samu da kuma aikin da sukeyi a yanzu at that current time.

Hanya mafi sauki itace Online zaka iya samun mentor ba ma guda ba ta hanyar shirya sako zuwa ga wanda kake so ya zama mentor naka a Facebook ne ko LinkedIn musamman ma dai LinkedIn din, kayi masa sako wanda yake kunshe da neman Karin haske akan wani project naka ko wani abu da ya shige maka duhu bayan gaisuwa ta girmamawa zuwa gareshi, ba wai kawai Ka dame sa da SLM, ko wani abu makamancin haka ba.

Idan kayiwa mutun haka indai already yana son cigaban na kasa dashi to lallai zai so ya taimake ka.
Allah yayi muna jagora.

✍️Mujahiddeen Adamu

04/07/2024

Gobe ce rana ta karshe duk wanda bai diba mail dinsa ba yayi joining php programming group ba shi kennan.

Want your business to be the top-listed Media Company in Gusau?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Gusau