True Data Comparison
Shin Kuna Da Masaniyar Babu Mai Farin Jini Irin Na Annabi Muhammad S-A-W
Akaf Fadin Duniya?
27/07/2023
Tashin Hankali | yunkurin Juyin Mulki A Kasar Niger 🇳🇪 Ayau 26-07-2023 video Yayi Bayani Ne Dangane Da Yunkurin Kifar Da Gwamnatin Demokradiyya A Kasar Niger Wacce Shugab Mohammed ...
20/06/2022
Soja ya halbe Wani Matashi Bayan da Matashin ya Chaka masa wuka A Minna.
An samu tirka-tirka da yayi Sanadiyyar Soja ya dankarawa Wani Matashi bindinga a Gidan man AY shafa dake kusa da Obasanjo complex A Minna Babban Birnin Jihar Neja.
Wasu wadanda lamarin ya faru a idon su sun shaidawa Limamin Tsalle Daya cewa an samu sa'in-sa da wasu Sojoji da kuma Ma'aikatan Gidan man daya Kai ga Wani Matashi ya Chakawa Soja wuka a hannu, Inda nan take Dan'uwan Sojan ya halbeshi.
Tuni dai akace an garzaya da Matashin Asibiti sannan ana tantama akan Kila-wa-kala ko Matashin zai rayu.
Wannan lamarin na faruwa ne a dai-dai lokacin da Birnin Minna ke fama da tashe tashen hankula na Yan Sara s**a.
GASKIYA DA GASKIYA
Click here to claim your Sponsored Listing.