Arewa Podcast
14/05/2024
FASAHAR ZAMANI A AREWA
1.0 Tazaran Fasaha a Arewa
Menene tazaran fasaha (digital divide)?
Tazaran fasaha shine tazara ko nisan banbanci tsakanin mutane, gidaje, kasuwanci, ko tsarin gudanarwa dangane da anfani da fasahar zamani a mu'amalarsu ta yau da kullum.
Ba sai na zurfafa ba, dayawanmu munsan akwai tazara tsakanin Arewaci da Kudancin Nigeria a bangaren anfani da kuma shigar da fasahar zamani a harkokin mu na yau da kullum kamar su kasuwanci da karatu. Duk da cewa ana samun cigaba a yanzu, dayawan mu an barmu a baya, musamman wajan sanin fa'idar anfani da fasahar zamani a kusan duk abin da zamu gudanar na rayuwa.
Muna iya kallon tazaran fasaha ta bangarori kaman haka:
1. Bangaren Jinsi
Misali: Maza sunfi mata yawan anfani da wayan hannu ko yanar gizo.
2. Bangaren Yanki
Misali: Yankin kudu sun fi Arewa anfani da fasaha wajan kasuwanci, harkan noma, karatu da sana'o'i. Shiyasa s**a fimu guraben samun aiki a kamfanoni irin na fasaha. (sharhi zai biyo baya)
3. Bangaren Tsarin Gudanar da Rayuwa
Misali: Talauci, rashin ilimi sun jawo mana tasgaro sosai a bangaren fahimtar yawancin sabbin fasaha da suke fitowa da kuma yadda zamuyi aiki da su.
4. Bangaren Kayan Aiki
Misali: Rashin kayan aiki ingantattu irin su wutan lantarki ko network me qarfi na jawo ci baya sosai a arewa ta bangaren anfani da fasahar zamani. (Sharhi zai biyo baya)
Da sauran su...
Ya za'a inganta tazaran fasaha a Arewa? Meye ra'ayinku?
Ku biyo mu a rubutu na gaba.
By Bash.
Ku biyo mu domin gabatar muku da sabon rukunin rubutu wadda zamu gabatar a wannan shafin mai taken.
"Fasahar Zamani a Arewa"
07/05/2024
Welcome to Arewa Podcast!
We're excited to launch this platform where we can share ideas, inspire each other, and discuss matters that affect our lives in Northern Nigeria. Our goal is to create a supportive community where everyone can contribute and learn from each other.
Here, we'll share engaging content, including podcast episodes, articles, and updates on events and initiatives that matter to us. We'll explore topics that impact our daily lives, from education and business to politics and lifestyle.
Join us in shaping the narrative of Arewa and celebrating our unique culture and heritage. Let's connect, learn, and grow together!
Follow us for:
Inspiring stories and interviews
Thought-provoking discussions and debates
Updates on events and initiatives in Northern Nigeria
A supportive community and networking opportunities
Welcome to Arewa Podcast
Amplifying the voices of Northern Nigeria
Arewa Podcast is a vibrant online community where we explore the diverse experiences, rich culture, and inspiring stories of Northern Nigeria.
Join us for thought-provoking discussions on:
Education: Empowering the next generation
Business: Entrepreneurial spirit and innovation
Politics: Shaping the future of our region
Lifestyle: Celebrating our heritage and traditions
Connect with us and be part of the conversation!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Gombe
760251