Abbakar y.d

Abbakar y.d

Share

04/07/2026

Alaramma na malam😂😂

04/07/2026

😳😭😭allah ka tsaremu

04/07/2026

Sallallahu alaihi wa sallam ❤️

04/07/2026

Wannan Sune Siffofi Guda Biyu na Daura hannaye Acikin SALLAH Wanda S**a Tabbata daga Manzon Allah ﷺ Kamar yadda yazo Acikin صحيح مسلم 📗 Hadisi na (401) daga Sahabi وائل بن حجر yace Haka Manzon Allah ﷺ yake dorasu Asaman Qirji A wata Riyawar Kuma Yana Damqe hannun hagu da Yan yatsun hannun Dãma.

Domin Karin Bayãni mu karanta Littafinصفة صلاة النبي من التكبير إلى التسليم كأنك تراهاna Sheikh Nasiruddeen Albãny Rahimahullah.

Allah yayi mana Taufeeqi 🤲

kano

04/07/2026

😭Allah kasa muyi karshe mai kyau

04/07/2026

😭Allah ya bamu ikon sauke nauyin iyayenmu

03/07/2026

Allah ya jikan dr

03/07/2026

😂😂Allah ya jikan magabatan mu

03/07/2026

Menene hukuncin iqamar mace

Photos from Alhassan Mai Lafia's post 03/07/2026
Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address


Gombe