Sam'an Activity
Mai Alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya Bada sanarwar ganin Sabon jinjirin watan Ramadan na Shekarar 1443 a wuraren daban-daban dake fadin kasar nan.
Sarkin ya bayyana cewa, Sun samu rahoton ganin watan Ramadan din, daga shuwagabanni da kuma kungiyoyin addinin musulunci, tare da tantacewar kwamitin duban wata n'a majalissar.
Mai martaba Sarkin Musulmi yayi amfani da wannan damar wajen kira ga al'ummar Musulmi dasu dage da ibadodi, tare da aiki da koyarwar addinin musulunci dama addu'ar samun zaman lafiya a kasar mu Najeriya Amin.
Breaking News:
Nigeria Governors Forum under the Platform of APC has unanimously vote Gov. Simon Bako Lalong as their sole party Vice Presidential candidate come 2023.
Me ne ne tazarar iyali?
Shin ya kamata al'ummah su rungumi tasrin tazarar iyali?
PMB has redeployed the Minister of Environment, Muhammad Abubakar to Ministry of Agriculture and Rural Development, while the state Minister for Works and Housing Abubakar Aliyu has named as substantive Minister of Power. These followed the relieved of appointments of the two former Ministers Muhammad Sabo Nanono and Sale Mamman.
A child who says his mother can't sleep, him too will not sleep.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Gombe