Docter Usama Muhammed

Docter Usama Muhammed

Share

05/05/2025

Lakamtu Thumma Lakamtu 🙉

Arnold To Real Madrid 90% ⏳

Ta Tabbata Arnold Zai Zo Real Madrid Bayan Yabayyana Hakan Dakansa Na Barin Kungiyar Tasa Ta Liverpool,.

A Ta Bangaren Real Madrid Ma Sunanan Sunata Shirye Shiryen Cika Ka Idojin Kammala Daukarsa.

Sai Dai Fans Kuma Suna Cikin Shakkun Dan Wasan Yayin Da Suke Ganin Kamar Ba Irin Dan Wasan Da Kungiyar Take Bukata Bane A Halin Yanzu.

AMMA KU ME ZAKU IYA CEWA AKAN ZUWAN ARNOLD.

Docter Usama Muhammed
Masoyan Real Madrid Hausa fans

Photos from Docter Usama Muhammed's post 04/05/2025

Fede Valverde El Halcon 🦅

Docter Usama Muhammed
Masoyan Real Madrid Hausa fans

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Gombe
Gombe