FC Yan Samari
28/06/2026
To all our players and loyal fans, we sincerely apologize for today's result. FC Yan Samari lost the League One Semi-Final match against Landa Boys.
This is not the outcome we hoped for, but we are grateful for your unwavering support throughout the season. In football, there are victories and there are lessons. We will learn from this defeat, come back stronger, and continue working hard.
Thank you for standing with us in both good and difficult times. May Allah reward your support and grant us greater success in the future.
**Up Up FC Yan Samari! 💙⚽**
26/06/2026
🤝PARTNERSHIP ANNOUNCEMENT🤝
Muna farin cikin sanar da masoya da magoya bayan FC YAN SAMARI cewa bayan gagarumar nasarar da muke samu a gasar GOMBE STATE LEAGUE, mun kuma samu gagarumar nasara a wajen kulla haɗin gwiwa da ADBELL ELECTRIC ENT. Nigeria Limited.
Wannan haɗin gwiwa wata babbar alama ce ta ci gaba da bunƙasar ƙungiyarmu, kuma yana nuna irin amincewar da COMPANIES ke yi da hangen nesa da ƙoƙarin FC YAN SAMARI.
Muna miƙa godiya ta musamman ga M.D na ADBELL ELECTRIC ENT. Nigeria Limited (OGA BELLO) bisa wannan goyon baya da amincewa. Muna da yakinin cewa wannan haɗin gwiwa zai kawo ci gaba mai yawa ga ƙungiyarmu da kuma matasan da muke tallafawa.
Bayan nasarar da muka samu a filin wasa, muna ci gaba da samun nasarori a wajen fili. Wannan farkon alheri ne, kuma muna fatan samun abubuwa masu kyau a gaba.
Together We Grow, Together We Win!💙⚽
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
760001