HDU collection

HDU collection

Share

Photos from HDU collection's post 08/04/2026

Ya kukaga zannuwan nan idan nace Miki rubber ce Zaki yarda🤔to itace design dinne da colors din sukayi kyau sosai #3,200 each
Masu anko da sari akwai ragi💃
‎Business dinmu yanada register, sbd haka kadda kiji tsoron komai ki saki ranki kiyi sayayyarki ba yadda za,ayi kudinki su bace. Location hammadu kafi / kasuwa babban layi  gombe state. Muna turawa kowanne gari cikin aminci, takenmu (farin cikin costumer shine burinmu)
‎💯 Whatsapp number 08091265812, call 08064044191
‎

Photos from HDU collection's post 07/03/2026

Senegalese kajiji
[1/24, 7:58 AM] Ummu Khairunnisaa(HDU)🥰: Senegalese kajiji 1ltr #17,000
500ml #9,000
250ml #5,000
150ml #3,000
100ml #2,000
50ml 1,200
Turare ne me karfi da dauke damshin daki musamman a damuna, ana kona shi a daki sannan ana turara kaya dashi

Want your business to be the top-listed Hair Salon in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Gombe