Gombe Reporters

Gombe Reporters

Share

01/06/2026

An Kewaye Taransifomar Idi...

Matakin na zuwane bayan da wani faifan bidiyo ya karade kafafan sada zumunta, wanda ya nuna yadda mutane ke bi ta jikin Taransifomar dake a filin Allah.

Tuni dai hukumomi s**a killaceta tun kwanaki da s**a gabata kamar yadda aka tabbatar wa Gombe Reporters.

01/06/2026

Wasu 'Yan Kasuwa a Gombe Sun Nuna Goyon Baya Wa Dan Takarar Gwamna Na APC,, Dr Jamilu Gwamna.

'Yan Kasuwan Sun Shirya Liyafar Ganawa Da Jamilu a Daren Jiya Lahadi.

#𝗴𝗼𝗺𝗯𝗲𝘀𝘁𝗮𝘁𝗲

Want your business to be the top-listed Media Company in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address

Beside Bima Lodge Gombe, Gombe Stat
Gombe