Muhammad auwal
03/05/2026
Rayuwa tana da gaskiya guda ɗaya: Kai kaɗai ne za ka iya samo wa kanka mafita.
Duk wanda ka gani ya zama wani abin koyi a yau, ba haka kawai ya tashi ya samu ba.
Ya sha gwagwarmaya, ya yi tunani mai zurfi, ya yi aiki tukuru, ya hana idanunsa barci, ya ɗaura wa jikinsa wahala domin cimma burinsa.
Wasu ma sun shiga haɗari da kasada domin su kubuta daga tsananin wahalar rayuwa.
Kada ka zauna kana jiran wani ya canza maka rayuwa.
Tashi ka fara daga inda kake, da abin da kake da shi.
Domin mafi girman canji yana farawa ne daga ranar da ka yanke shawarar cewa:
"Ba zan ci gaba da zama haka ba."
Big shout out to my new rising fans! Fatima Abdullahi
26/04/2026
Naso Na turawa Malam Sheikh isah Ali pantami Tallafin Siyan Form kamar yadda naga Yaran Gidansa suna hada masa tallafin ta hannun matasan daya Nemarwa aiki.
Amma nayi nazari Naga Bai dace Na karawa mai karfi karfi ba
Tabbas malam mai kudine Allah ya wadata shi da arziki mai tarin yawa.
Ni a Tunani na da nazarin da nayi- Yafi Dacewa Na turawa su Malam Adam Ashaka kudin Domin cigaba da aikin Da'awa da taimakawa wanda s**a musulunta a hannunsu.
Kamar yadda kullum malam Adam ashaka yake magana cewa
Suna bukatar Hijabai da sutura irin ta musulmai domin rabawa wanda s**a musuluntar saboda su samu suyi karbabbiyar ibada.
A wasu wuraren kuma suna bukatar masallatai musamman wanda suke a dokar daji ko kan Dutsuna masu tsayi tabbas suna bukatar masallatai.
Hakanan kuma wanda s**a musulunta ana bukatar a dauki nauyin Wasu malamai wanda zasu na shiga suna kowa musu addini koma su koma chan da zama kai tsaye domin su koyar dasu.
Allah ya bamu ikon taimakawa masu da'awa.
26/04/2026
Wlh babu iyayen da suke daurama yar su mace Talla saboda zuciyar su tana son hakan, babu yanda zasuyi neh.
Wlh wasu tsantsar Talauci ne da neman rufa ma Kai asiri ke sasu Talla.
Ba kowacce yar Talla bace yar !ska.
Wasunsu sunfi yayan ku da kuka Adana agida ma tarbiyya.
Ya Àllah karufa ma kowa asiri.
AMEEN.
Hafsat Ibrahim Adam ✍️
22/04/2026
Wata babbar mota ɗauke da ƴan majalisar dattawa ta yi hatsari a wani ƙauye, jami'an tsaro basu samu ƙarasawa gurin da wuri ba.
Ko d isowarsu sai s**a samu wani manomi duk ya binne su.
Shugaban jami'an tsaron ya tambayi manomin shin ka tabbatar da duk sun mutu kafin ka binnesu?
Manomi ya ce, a lokacin da nake ƙoƙarin binnesu naji wasu suna cewa "da ranmu, da ranmu" sai dai ran kai daɗe wa yake yadda da zancen ƴan siyasa!
Sukairaj
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Gombe
ASKEED