Abdul Content Creator

Abdul Content Creator

Share

07/12/2025

DA DUMI DUMI: ANYI JUYIN MULKI A KASAR BENIN SAURA NIGERIA 🙏

06/12/2025

Akwai wata annoba da ta shigo cikin al'umma musamman a arewacin Nigeria

Ƙananan yara mata masu shekaru 17, 18, 19, 20 ke lalacewa da karuwanci

Kuma dukkansu yayan talakawa ne
------------------

A likitance sai mace takai shekaru 28 zuwa 35 abunda ake kira (peak libido) sannan za ta fuskance matsananciyar sha'awar jima'i da ke iya sanya mace yin zina idan batada mijin aure.

Amma saboda kwaɗayi mafiyawan ƙananan yara sun koma karuwai a arewacin Nigeria

Idan kayi magana sai s**e rashin samun mijin aure ne
------------------

Duk budurwa ko saurayin dake zina, ba domin magance sha'awa bane sai dai rashin tsoron Allah da kwaɗayin duniya

Idan sha'awa tayi yawa, akwai yin aure

Idan babu halin yin aure, akwai yin azumi

Idan kuma akwai hatsarin faɗawa cikin aikata zina, sai mutum yayi istimna'i da kansa

Addini bai yarda ka aikata zina ba saboda sha'awa mai tsanani 📌

Saboda sha'awa ka lalata rayuwar ƙananan yara wannan wane irin zalunci ne?

05/12/2025

HAPPY JUMAAT MUBARAK ALLAH YASADAMU DA ALKAIRIN DAKE CIKINTA YAKAREMU DA SHARRIN DAKE CIKINTA 🙏

04/12/2025

Ka duba girman darajar da Allah ya ba Annabi Muhammad (SAW), da yadda yake matuƙar sonmu — mu al’ummarsa. Wannan darajar tasa ta shafi mu sosai.

Malam ya bada labari cewa: Wata rana ana zaune, sai Manzon Allah (SAW) ya fito ya ce:

“Ku ji albishirinku! Kuna so ku kasance ku ne kashi ɗaya cikin huɗu na mutanen Aljanna?”

Wato idan an raba duk mutanen Aljanna gida huɗu, al’ummar Annabi Muhammad (SAW) su kasance 25%. Sahabbai s**a yi murna s**a yi kabbara.

Sai Annabi (SAW) ya ce:

“Ko kuna so ku zama kashi ɗaya cikin uku?”

S**a sake yin kabbara da farin ciki.

Daga nan sai Manzon Allah (SAW) ya ce:

“Ina roƙon Allah ku ne ku ɗauki kashi hamsin cikin ɗari na mutanen Aljanna.”
Wato 50% na dukkan mutanen Aljanna — rabin Aljanna gaba ɗaya.

Malam ya ce: Idan mutum ya shiga Aljanna ya leƙa gefe, zai ga mutane biyu — ɗaya daga cikinsu tabbas al’ummar Annabi Muhammad (SAW) ne.

Duk waɗanda Allah ya halitta tun farkon duniya, al’ummomi daban-daban, annabawa da mabiyansu — duk su ne za su raba sauran 50%, yayin da al’ummar Annabi Muhammad (SAW) su ke ɗauke da rabin Aljanna su kaɗai.

Wanda zai fi yawan mabiya bayan Annabi Muhammad (SAW) shi ne Annabi Musa. Wasu annabawa ma ba za su tashi da ko mutum ɗaya ba, wasu biyu ko kaɗan.

Amma saboda girman darajar Annabi Muhammad (SAW), al’ummarsa s**a zama rabin mutanen Aljanna.

Wannan shi ne babban alfarmar Manzon Allah da darajar da muka samu saboda shi.
ALLAH YAKARA MANA SON ANNABI SAW

03/12/2025

Gwamna Abba ya bayyana hakan ne yayin da yake ziyartar sansanonin rundunar hadin gwiwa (JTF) domin tantance yadda s**a shirya daƙile hare-haren ‘yan bindiga da s**a auku a kwanakin baya a ƙananan hukumomi uku na jihar.

MEZAKUCE? 🙏

02/12/2025

Abubuwan da za su faru da budurwa bayan tayi sakaci saurayi yayi amfani da ita:

1. Daga wannan ranar bazai ƙara yarda dake ba

2. Ki rubuta cewa bazai taɓa aurenki ba

3. Daga ranar zai sanarda dukkan abokansa cewa yayi amfani dake, zasucigaba da kallonki amatsayin yar iska a unguwa, zayyi wahala ki samu mijin aure a garin nan.

4. Zakicigaba da neman samarin banza, saboda ya buɗe hanyar ɓarna agareki

5. Kinci amanar yayanki masu tasowa

6. Bayan kinyi aure, mijinki ba zai taɓa ganin girmanki ba saboda kin yaga budurcinki a t**i.

Alhassan Mai Lafia

02/12/2025

Uthman Bbk II

02/12/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sachi Dixit, Belloti Belloti, Aminu Umar Ribah, Isah Kabiru Machika, Engr Ismail Muhd Dafslaw, Sirajio Muhammad, Muhammad Raj Yakubu, Sarkin Yakin Muktar Zakari, Abubakar Musa, Muhammad Abubakar

01/12/2025

KAJI RABO: Jikar SHEIKH Usman Ɗahiru Bauchi Mai Shekaru (3) duniya ta Haddace Alƙur'ani Mai girma, Inji Shugaban Zakiran Nijeriya

Daga Cikin Karamomin Sheikh Dahiru Bauchi Akwai Jikarsa 'Yar Shekara 3 Da Ta Haddace Al'qur'ani.

Shugaban Zakiran Nijeriya Khalifa Muhammad Bukhari, ya bayyana cewa daga cikin karamomin marigayi Sheikh Dahiru Bauchi akwai jikarsa 'yar shekara 3 da ta haddace Al'qur'ani.

MEZAKUCE? 🙏

01/12/2025

likitan zuciya

Want your business to be the top-listed Media Company in Funtua?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Funtua