Dan Modi/Ragaya
29/05/2026
3 Years Anniversary Celebration
Celebrating 3 years of purposeful leadership, dedication, and service under Governance of
Mal. (Dr.) Umar A. Namadi FCA
A journey of progress, development, and commitment to the people.
May the achievements continue to bring growth, unity, and prosperity.
Congratulations on this remarkable milestone! 🎉
23/05/2026
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Dan-ige, Comr Abdul Idris, Alh Mahmoud Abubakar, Nasiru Haruna, Kabiru Idris, Jonk JonAh, Dayyabu Y Garba, Masaudu Zubairu, SA Idu Commande Kabuga, Blak Soil, Amlnu Aliyu Kartaka
23/05/2026
Our New followers you are all welcome Abubakar Dan-ige, Comr Abdul Idris, Alh Mahmoud Abubakar, Nasiru Haruna, Kabiru Idris, Jonk JonAh, Dayyabu Y Garba, Masaudu Zubairu, SA Idu Commande Kabuga, Blak Soil, Amlnu Aliyu Kartaka
22/05/2026
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN
Mun samu labarin rasuwar Dattijuwar arziki kuma Uwa, mahaifiyar Amb. Haruna Ginsau, Sardaunan Hadejia kuma APC National Financial Secretary, cikin jimami.
Muna miƙa ta’aziyyarmu zuwa gare shi da yan uwansa baki ɗaya tareda al ummar hadejia. Allah Ya jikanta da rahama, Ya gafarta mata, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarta, Ya ba iyalai haƙurin jure rashinta. Amin.
Garba Muhammad
Dady Ringim
Umar Faruk Usman
18/05/2026
Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raji’un…
Muna Mika sakon ta aziyya ga iyalai, yan uwa da al'ummar kafin hausa bisa rasuwar khs, Allah ya jikansa da rahama ya garta masan
17/05/2026
Muna Taya Dan uwa Hon. Aliyu Hussaini Usman da tya samu nasara a zaɓen fidda gwani na kai tsaye (Direct Primary Election) na Mazabar Tarayyar Hadejia, Auyo da Kafin Hausa, inda ya samu ƙuri’u sama da 27,000.
Congratulations 🙏🎉🇳🇬
15/05/2026
Shout out to our newest followers! I'm Excited to have you onboard! Kune kwarin gwiwarmu insha Allahu zamu cigaba da kawo abubuwan da s**a shafi wannan gwamnati ta adalin gwamna Mal. (Dr) Umar A. Namadi FCA.Abdurrahman Kiyawa, Adam D. Dutse, Shu'aibu Babankuka Wusasa, Laura Allwood, Ñâkââ Tsñ, Usman Aminu, Yusuf Haruna, Mupson Gee, Ismail Lawal, Isah Lima Dan Gaske
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Dutse