Dan-Modi Progressive Ambassadors
13/12/2023
A yayi gabatar da kunshin kasafin kudi na Shekar 2024 ga majalissar jahar Jigawa, Mai girma Gwamna Umar Na Madi Dan modi, Allah ya Kara Jagoranci
13/12/2023
Mashaallah, ziyarce ziyarcen maaikatun kenan da Gwamnan Jigawa malam Umar ya aiwatar, Allah ya Kara ma kwarin gwiwar sauke nauyin da Allah ya dorama
16/10/2023
Mashaallah, Jigawa sai malam Umar , Allah ya Rika malam umar
14/10/2023
Allah ya Kara dafama, your Excellency malam Umar Dan modi
05/10/2023
Governor Umar Namadi ya Taya Daukacin Malaman Makarantun Jihar Jigawa, Murna a yayin da suke Bikin Ranar Malamai ta Duniya. Inda Gwamnan Yayi Alkawarin Inganta Jin Dadi da Walwala a Harkar Ilimi..
Wasu daga cikin aiyukan Malam Umar Dan modi Gwamnan jahar Jigawa acikin kwana Dari da hawansa kujerar Gwamnan jahar Jigawa, Allah ya dafa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Dutse