TSAFE Bureau

TSAFE Bureau

Share

22/12/2025

So touching wallahi 😭😍

Babu abu mai daɗi k**ar ka yi nasara a rayuwa, iyaye na raye su shaida nasararka.
Waɗanda iyayensu s**a rasu ba su ga nasarar su ba, Allah Ya haɗa ku da su a gidan Aljanna.

Waɗanda iyayensu ke raye, Allah Ya sa iyayensu su ga nasarar su. Ameen.

Gwarzuwar shekara, Hafsa Muhammad Sada, na nunawa mahaifinta motarta.

22/12/2025

Your Special 2025 Overoller, Hafsa Muhammad Sada from Kano State.

Wins
✅ Electric car worth 30m+ 🚗
✅ 5 million cash prize 💴
✅ Umrah slot ✈️
Congratulations once again 🎈🎈

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Chafe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Address

Chafe Central
Chafe
880