MGUR Foundation Movement
16/09/2025
16/09/2025
Alhaji mamman Ibrahim daya ne daga Cikin Haifaffun Garin BIU Jahar Borno kuma ya kasance daya daga cikin wadanda Al Ummar garin Biu suke alfahari dashi,masarautar Biu take Alfahari dashi kuma sauran garuruwa suke Alfahari dashi don ya sakance mai kishin Al ummarsa da kokarin samar da cigaba a cikinta.
Allah ya karawa Rayuwarsu Albarka Baki daya ya karawa masarautarsu Albarka ya karawa Sarki Lafiya.Ameeen
Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Biu?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Biu