S Clever

S Clever

Share

Photos from S Clever's post 06/05/2026

..
Assalamu Alaikum ina amfani da wannan dama wajen mika sakon godiya kalban wa kaliban, ga daukacin masu kallonmu da magoya bayanmu hadi da masu bibiyar aikace aikacen mu.

Ina farin cikin sanar daku cewa KADDARA Season 1 yasamu dumbin makallata tun sanda muka fara dora shi ya zuwa yanzu:

· Episode 1 yasamu makallata fiye da miliyan 1 a cikin kwanaki 22 kacal.

· Episode 2 yasamu makallata sama da dubu 800,000 a ƙasa da kwanaki 13.

· Episode 3 ya wuce makallata sama da dubu 700,000 a ƙasa da kwanaki 10.

· Kuma Episode 4 ya riga ya tara makallata kusan 500,000 a cikin kwanaki 3 kacal.

Abnur Entertainment da yardar Allah zamu ci gaba da jajircewa wajen kawo muku fina-finai masu inganci da kuma labaran da s**a dace da al’ummarmu da al’adar mu. A madadin mu baki daya,ina sake gode muku.
MUN GODE!!!





WaZaiAuriJahila
Kannywood

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Kano