K.S.A BASUG Chapter

K.S.A BASUG Chapter

Share

06/04/2023

Al'ummar jihar bauchi me zaku iya cewa gameda sakamakon zabe Wanda yake rubuce akasa Wanda mutanen jam'iyar APC s**a dogara dashi suke ta ikirarin cewa sunci zaben gwamna kawai jira suke kotu ba tabbatar musu, Wanda s**ace sun ganoshi ne daga BVas din da akayi amfani dasu a jihar Bauchi Wanda afadarsu sun gano hakan ne bayan kotun tribunal tabasu damar su duba kayan aikin zabe da akayi amfani dasu a jihar bauchi na tsawon mako guda

Minene ra'ayin ka/ki akan wannan bayani nasu ?

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Katagum Local Government, Azare
Bauchi