Sheikh Rabiu Jibrin Sakafa Foundation

Sheikh Rabiu Jibrin Sakafa Foundation

Share

25/04/2026

اللهم صل على سيدنا محمد السابق للخلق نوره ورحمة للعالمين ظهوره عدد من مضى من خلقك ومن بقي، ومن سعد منهم ومن شقي، صلاة تستغرق العد وتحيط بالحد صلاة لا غاية لها ولا منتهى ولا انقضاء، صلاة دائمة بدوامك، وعلى آله وصحبه وسلم تسليما مثل ذالك....👏🌹🤍

Photos from Sheikh Rabiu Jibrin Sakafa Foundation's post 17/04/2026

Barkanmu da Juma'a. Allah Ya ba mu Albarkan dake Chikin wannan rana saboda alfarman Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallam.

Photos from Sheikh Rabiu Jibrin Sakafa Foundation's post 22/03/2026

ZIYARA TARE DA GAISUWAR SALLAH ZUWA GA MAGABATA

Mun Samuel damar ziyara zuwa ga Ragowar Iyayen mu Magabata tare da Neman Addua da Saka Albarka.
ALLAH shi maimaita mana ya karbi ibadanmu ALFARMAN ANNABI MUHAMMADU
صلى الله عليه وسلم 🤲🥰

20/03/2026

Ku kunna Akwatin RADIO 📻
Don sauraren shiri kai tsaye mai taken:
"Rayuwar Musulmi Bayan Ramadan"
Tareda:Sheikh Rabiu Jibrin Sakafa Foundation
A tasharEagle Radio Bauchi akan Mita 96.5

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Dabule, Yakubu Wanka Street Bauchi
Bauchi