ANNUR RADIO FM
28/01/2026
Mu Garza ya garin Danbam
A mandadin hukumar gudanarwa ta annur radio online fm bauchi.
Na farin cikin gaiyatar ku zuwa daurin auren manajar wannan gidan radio, Abubakar Salisu Dandija.
Wanda za a yi a ranar 30/1/2026 a garin Danbam karamar hukumar jihar Bauchi , za a daura auren da misalin Karfe 11:00am na safe a unguwan gwogwala da ke karamar hukumar Danbam.
Allah ya ba da ikon halarta Amen
26/01/2026
EVANGELIST KABURU YA DAWO MUSULUNCI
A wani gagarumin ci gaba da ya faranta ran al’ummar Musulmi, Evangelist Kaburu ya sanar da dawowarsa addinin Musulunci bayan dogon lokaci da ya shafe a addinin Kiristanci.
Wannan nasara ta biyo bayan fafutuka da Malam Adam Ashaka ke yi na kwato ’yan’uwanmu Musulmi da wasu ke yaudararsu su bar addininsu na gaskiya. Malam Adam Ashaka ya dade yana wayar da kai tare da yin hujjoji na ilimi da addini domin dawo da gaskiya.
Kamar yadda aka sha bayyana a baya, da yardar Allah (Insha Allahu), duk Musulmin da aka yaudara aka canza musu addini, za a ci gaba da kokarin dawo da su zuwa addinin gaskiya — addinin Yesu Almasihu na gaskiya, ba addinin Bulus ba.
Wannan lamari ya zama darasi da tunatarwa ga al’umma kan muhimmancin tsayawa kan addini tare da neman ilimi da fahimta ta gaskiya.
Allah Ya kara tabbatar da gaskiya, Ya kuma shiryar da dukkan bayinsa.
09/01/2026
Gwamnatin Jihar Bauchi ta sake buɗe shafin daukar ma’aikata domin bai wa waɗanda s**a riga s**a nemi aiki damar duba matsayinsu da kuma ci gaba da matakan da s**a rage.
Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Jihar Bauchi, Barrister Mohammed Sani Umar, ne ya bayyana hakan yayin zantawarsa da manema labarai a Bauchi.
Barrister Mohammed Sani Umar ya ce sake buɗe shafin na nufin bai wa duk wanda ya riga ya yi rijista damar shiga ya duba ko ya cancanta ko a’a.
“Yanzu duk wanda ya riga ya yi rijista yana da account dinsa a shafin daukar aiki na Bauchi, zai iya shiga ya duba ko ya cancanta. Idan ya cNcN, yana da damar ya yi printing na slip dinsa, sannan ya tafi karamar hukumar da ya yi applying,” in ji shi.
Ya bayyana cewa wannan mataki ya biyo bayan umarnin Gwamnan Jihar Bauchi wanda ya jaddada cewa kowacce mazaba a fadin jihar dole ne a dauki ma’aikata daga cikinta, domin tabbatar da adalci da wakilci.
Barrister Mohammed Sani Umar ya kara da cewa bayan an tantance mutum a portal, mataki na gaba shi ne na karamar hukuma, inda jami’an da ke can za su tabbatar da mazabar mutum tare da tattara sunaye domin mika su ga gwamnati don amincewa.
“Su ne s**a san gundumar mutum, su ne za su iya bada shaidar cewa wannan mutum daga wannan gunduma yake. Bayan haka za su tattara jerin sunaye, mu amince da su, sannan mu tura su zuwa hukumomin da s**a dace kamar hukumar kula da ma'aikata wato Civil Service Commission da hukumar kula da malamai wato Teachers Service Commission,” in ji shi.
Ya ce daukar ma’aikatan na bin matakai ne bisa ga matakin albashi (grade level), inda ya ce:
“Wanda yake kasa da Level 06, ma’aikatu ne za su daukeshi. Amma daga Level 07 zuwa sama, hukumomin kula da ma'aikata wato Service Commissions ne za su shigo cikin aikin.”
Shugaban Ma’aikatan ya kuma bayyana cewa babu wani mutum da zai zo ofishi domin karɓar takardar aiki kai tsaye, domin komai ana yi ne ta hanyar shafin.
“Ko an dawo an samu aiki, babu wanda zai ce ka zo ofis ka karɓi takardarka. Za ka koma por
26/10/2025
During yesterday's session, the National Assembly's Joint Committee on Constitution Review gave unanimous support to the proposal for creating an additional state in the South East.
The committee has also approved the inclusion of independent candidates in every election and approved one extra seat for women in each state within both the Red and Green chambers of the National Assembly.
Currently, there are five states in the South East region: Abia, Anambra, Ebonyi, Enugu, and Imo. This number is one less than the six states in the South-South, South West, North Central, and North East regions, and two fewer than the seven states in the North West. The committee supported this view during a two-day retreat in Lagos, where they evaluated proposals for creating 55 new states throughout the country.
During the meeting, which was led by Deputy Senate President Barau Jibrin alongside House of Representatives Deputy Speaker Benjamin Kalu, thorough discussions were held regarding these issue.
Senator Abdul Ningi from Bauchi Central proposed the motion to establish the new state, and it was seconded by Representative Ibrahim Isiaka of Ifo/Ewekoro, Ogun State.
The committee members all supported the motion, leading to its adoption.
The joint committee formed a subcommittee to evaluate requests for establishing more states and local government areas across all six geopolitical zones. The committee consists of one Senator and one Representative from each state.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Bauchi