GAMDA KATAR
13/03/2024
UWA TA GARI
Itace mai hada kan diyanta suyi kiyamul laili domin neman mafita cikin al'amuran rayuwar su fid'duniya wal'akira.
06/03/2024
TALAKA BAWAN ALLAH
A kullum babu wadanda suke shiga cikin bala'i da fitina a kasar nan in aka shiga tsananin rayuwa kamar ma'aikatan hannu,
Gashi babu wata wani taimako ko jinkai da gwamnatin kasar takeyi domin dubi zuwa ga rayuwarsu wani lokacin sai ake ganin kamar su ba wasu muhimmai bane kasancewar su ba kungiya ko wata gidauniya bace da ake amfani dasu a lokacin zabubbuka domin cimma manufa ta siyasa, ya allah ka taimaiki duk zuciyar data tsayu domin neman halak da tsare mutuncin kanta ameeen.
✍🏻🏻
Musa ibrahim abba
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Bauchi
0901308100709049892950