Seventy Communication Azare

Seventy Communication Azare

Share

Photos from Seventy Communication Azare's post 03/08/2024

*GARABASAR DAKE KAN TSARIN MTNCUG*๐Ÿ’›๐Ÿ’›๐Ÿ’›
Called/Whatsapp 07065676868

*Za ka bamu number wayarka da na matarka ko budurwaka kai harma dana yan' uwanka mu sanyaku kan tsarin MTN CUG*

*Bayan mun yi maka register na CUG, sai ka Saka #650 a layinka ,sannan ka danna activation code*
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
*312*245*2*1 #

*Za'a baka Bonus na 900minutes na wata guda, domin ฦ™iran duk number da ke kan tsarin MTN CUG*

*Indai Number tana kan tsarin MTN CUG za ka iya kiranta da Bonus naka ko da kuwa wanda ka ฦ™ira baiyi Subscribing ba , normal indai kai ka yi Sub zaka iya kiransa da naka*

*Wata ฦ™arin garabasar ita ce za ka samu kyautar Massages har guda 40 Amma zaka iya amfani da su ne kaษ—ai a kan layin da ke kan tsarin MTN CUG*

*Indai kana kan tsarin MTN CUG ka daina cin bashin kati please*

*Amma indai ka kira Glo, Airtel, Etisalat ko MTN number da Bata kan tsarin CUG ,to kudin account naka za su taba*

*Normal za ka iya sayen Data ta hanyar *121 # ko *312 # baruwan CUG da data plan naka*

*Yadda ake yin checking MTN CUG Bonus, ka danna *310 # ,za su turo maka SMS Message ta inbox sai ka duba ka ga sauran bonus naka*

*Sannan idan za ka bamu CUG registration,ka tabbatar Babu bashi akan layin ,idan da bashi Kuma baka biya ba to register ba zai hauba ba*

*Koda kuwa kana da CUG Bonus ka daina barin MTN account naka babu kati please*
For more Infor.
CALL/WHATSAPP 07065676868

Want your business to be the top-listed Business in Azare?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

No. 34 Old Kano Road Opp. Umar Farouk Primary School Azare
Azare