Mahdaef

Mahdaef

Share

20/03/2025

We feed 600 people,3 tsangaya of almajirai in chiromawa,Garun Malam Local Government,Kano State.

Photos from Mahdaef's post 19/03/2025

Ramadan feeding by Mahdaef foundation.chiromawa garun malam local government kano state.

08/03/2025

Cheers and Happy International Women's Day to all strong, classy, intelligent, powerful, kind and ambitious women's in the world.
.

Photos from Mahdaef's post 16/01/2025

Assalamu alaikum Warahmatullah

A yau ne 15 Rajab 1446, / 15 - 01 - 2025, karkashin shugabancin wannan gidauniyar wato MARYAM A. HAMISU DEVELOPMENT AND EMPOWERMENT FOUNDATION ( MAHDAEF)
Muka kai ziyara ga Headquarter na Hisbah dake jahar Kano. In da muka tattauna muhimman abubuwa da Commander na Hisbah, wato, sheikh Mallam Aminu Ibrahim Daurawa. Yayi matukar Jin dadi da yadda yaji manufofin mu, Kuma ya tabbatar mana da Bada goyan Bayan sa akan wannan gidauniyar. Daga karshe ya yabawa wacce ta Samar da wannan gidauniyar ya Kuma karfafa Mata gwiwa akan cewa taci gaba da gudanar da wannan aikin alkhairin da aka sa a gaba.
A Madadina, CEO/ FOUNDER. da shugabanni na ɓangarori daban daban na wannan gidauniyar Muna Mika sakon godiyar mu ga Mallam Aminu Ibrahim Daurawa Hisbah commander Dama sauran ma'aikatan Hisbah Baki daya. Allah yai mana jagora ya ƙara daukaka mana wannan gidauniyar tamu Ameen.

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kano
Abuja