Learn To Be Real HacKer
03/03/2018
Su waye Hackers kuwa?
Kalmar Hackers ta wayaita a bakin samari da ‘yan mata masu harkar tafiyar da kuma sarrafa computer a wannan zamani, wannan kalma ta yawaita a kusan ko wane lungu da sako da duniya, kasantuwar yadda kowa ya daukar wannan kalmar, amma a yammacin duniyar da kuma nahiyar turai kowa na jin tsoron hackers kuma ba yason a jingina ita wannan kalmar a gare shi. Hasalima duk wanda ya san cewar computer shi bata da ingantaccen Antivirus software a cikin babu abinda yake jima Kwamfutarshi tsoro kamar Hackers!
Su waye Hackers a ilmance?
Zaka ji da zarar mutum ya san computer ko kuma ya iya sarrafata sosai sai kaji a na kiran shi da kalmar harcker.Agaskiya kalmar “hacker” tana da ma’anoni da dama da kuma fassara iri-iri, amma idan aka dawo akan harkar da ta shafi computer kuma kana son ka yi maganar hackers da computer to bai wuce ta basu ma’ana guda biyu ba wadanda su wadannan ma’anoni biyun duk kana bukatar saninsu. Kamar yadda aka fasara kalmar hacker a wani dictionary mai suna “Merriam-Webster”“Hacker kwararren masanin ilimin sarrafa computer (programmer). Shi kuwa wannan ma’ana da s**a ba da ta kunshi kusan mutane da dama masu amfani da computer amma kuma wadanda ba a tunanin zasu iya cutar da wani.
Amma ma’ana ta biyu tafi ta da hankali matuka, dominHacker shine mutumin da ya shiga cikin Kwamfutar mutum ta barauniyar hanya domin ya saci wasu mahimman bayanan shi ko kuma ya yi maka ta’adi”. Idan muka fuskanci wannan ma’ana ta biyu yana nuna mana cewar dukkanin wani abu da hacker yake kokarin yi shine ta’addanci tare da Kwamfutar mutane ta hanyar da kuma barna, domin hakan na faruwa ba tare da sanin mai amfani da Kwamfutar ba.
Admin: **i
of
Duniyar Kimiyyar Waya
YADDA AKE HADA GAME!
Tutorial no.1. . .
Wato kafin mu fara wannan darasi, muna bukatar wasu apps kaman haka:
1. Power Grasph.
2. Class Editor
3. Game Maker
4. Doom Editing Utility
5. Sky Rim
6. Text Convarter
saboda haka dukansu bayan kunyi installin dinsu.
Da farko se ka bude text converter din, ka danna ctrl+n idan da p.c ne in da wayane, se ka danna option, se kaje kan create new file, se ka rubuta labarin game din.
Misali: akan game din quest for the after life(zama ko spackle, ko zum zum) duk dayane..
Zakuga cewa ita wannan mata tana fafutukar neman barayin da s**a sace mata miji, to shine ta ta turaka garin maphis dan ka gani ko zata gansu,
su kuma suna gudu suna jefo maka waddan nan qwallayen, kaikuma se ka rika saitawa kagani duk inda ka hada uku da kala daya se su tarwatse.
To seka rubuta bayanin gaba daya, tare da cika ka'idojin rubutu.
Bayan ka gama se kai saving, se ka bude class editor kaje daidai kan file din se ka bude shi, se ka danna * se kai ta danna 8, se kaita dannawa har se kayi marking duka, se ka danna 5 se ka danna 6, sau biu. Se kadanna 5. Se ka danna option se ka danna wajen text se ka rubuta NEW GAME. Se ka yi save, kaita sa yes, yes har se yasa over write, se ka kuma danna * ka danna 6 sau 4, se kai option kai save har zuwa over write. Se ka kulle shi.
Se ka bude game maker, se ka danna ctl+o a p.c ko option ka danna game history/ description, a waya se ka dannan open story, se ka bude wannan file din.
Bayan ya gama initializing. Se kai saving, se ka kulle wannan softwere din. . . . . .
Saboda haka zamu tsaya a nan gobe zamu dora in sha Allah.. . .
Dafatan ana biye damu.
Wannan tutorial din za'a sameshi a duk pages din danake administrating a ciki wamda s**a hada da
Duniyar Kimiyyar Waya
Love Kingdom.
Dandalin Y m dange.
All latest cheat & networkin tweak.
Dandalin goro goma
Technologies Group
Dandalin sirrin waya da Computer tare da solvator.
Daga taskar adabin hausa.
Learn to be real hacker!
Saboda haka se kai liking din su dan kar a guje a barka a baya.
Admin: ke muku fatan mu kwana lapia.
In da tambaya to. . . .
Assalamu Alaikum.
Happy juma'at!
Muna farin cikin sanar daku cewa, alqawarin da muka dauka na koyama mutane yanda ake hada game da cartoon, to yau zamu fara,
kuma zamu fara ne da bayanin yadda ake qirqirar .
Saboda haka se a kasance tare damu.
Kuma za'a rinqa gamuwa da wadan nan tutorial a dukan pages din danake admin a ciki. Wanda s**a hada da:
Dandalin Y. M. Dange!
Duniyar Kimiyyar Waya
Sirrin Waya Da Computer Tare Da Solvetor
Ñâîjâ Lâtêst Twéak & Ñêtwørkíng
Dandalin Goro Goma
Technologies group
Learn To Be Real HacKer
Daga taskar adabin hausa.
Love Kingdom.
Se kasamu kai like dinsu dan kar a guje maka.
Alhamdulillah. . . . .
Admin: **i
Assalamu Alaikum.
Zamu koya muku yadda idan kaje cyber cafe kasayi time, bazai tsaya ba har ka gaji da browsing.
Abun yana da hanyoyi biyu.
Da farko kana siyan time din kaman 30minutes ko hour to,
1- kasa log in da pasword din zata bude.
2- kafin kashiga browser ka fara se ka danna key fn+f3, zakaga tayi sleep.
3- ka kuma danna fn+f4 zata kawo.
Ko kuma kadanna start, se ka danna left arrow key sau biu, zakaga wajen restart.
Se kai restarting system din.
Idan kuma bakaga wurin restart din ba ka danna ctrl+alt+delete
zakaga wani waje a qasa in ka danna bottum din zakaga restart, se kayi. . .
4- to kafin ta bude welcom page se ka danna f8+f9 a jere sau uku uku,
5- zata baka options kaman haka:
*log in as admin.
*networkin mode
*start windows normally. Da sauransu.
6- se ka zabi log in as administrator.
7- to daganan data bude, you are good to goo.
Domin a admin mode bata runnin time.
Wannan ita ce hanya ta farko, ta biyu loadin. . . . . . . .
Dafatan ana biye damu. . .
Admin: **i of Duniyar Kimiyyar Waya
ASSALAM ALAIKUM
Ko kasan zaka iya zana map a intarnet kai hacking din duk masages din wutanan arean da kazana. Ma'ana duk masage din da aka tura se ya shiga wayanka kafin yaje wajen wanta aka tura ma.
Amma in akwai masu buqatan tutorial din to ya nuna mana intrest din sa. . .
Admin: kabir p**i
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja