GLASS 24
23/01/2026
DA DUMI-DUMI: Gwamnan jihar Kano ya fice daga jam'iyyar NNPP
A cikin wata sanarwa da ya fitar a yau Jummaʼa, gwamnan ya ce ya fita daga jamʼiyyar tare da 'yan majalisar tarayya guda takwas da 'yan majalisar jiha 21 da kuma ɗaukacin shugabannin ƙananan hukumomin jihar guda 44.
22/01/2026
DA DUMI-DUMI: Saudi Arabiya, Turkiyya, Masar, Jordan, Indonesia, Pakistan da Qatar sun karbi goron gayyata don shiga cikin "Board of Peace", Kwamitin Zaman Lafiya da Shugaban Amurka Donald Trump ya kirkiro, sabanin na Majalisar Dinkin Duniya.
Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja
000
000