Musa H. Isah
20/06/2026
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN
Muna mika sakon ta’aziyya ga Sheikh Prof. Abdullahi Saleh Pakistan, bisa rasuwar daya daga cikin matansa, Hajiya Zainab, bayan ta shafe lokaci tana fama da jinya.
An gudanar da sallar jana’izarta a safiyar wannan Asabar, kamar yadda Shari’ar Musulunci ta tanada.
Allah Madaukakin Sarki Ya jikanta da rahama, Ya gafarta mata kurakuranta, Ya haskaka mata kabari, Ya sanya albarka a cikin zuriyarta, tare da sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarta, da kuma ta sauran musulmai muminai da s**a rigaye mu gidan gaskiya.
Amin Ya Rabbal Alamin.
19/06/2026
Mutane da yawa suna son sakamakon nasara, amma kaɗan ne suke son wahalar da ke haifar da ita.
Sardaunan Sunnah.
Click here to claim your Sponsored Listing.