HausaStack

HausaStack

Share

Download & Install Text Editors | Hausa Tutorial 07/05/2026

Download & Install Text Editors | Hausa Tutorial
A wannan video ɗin zaku koyi yadda ake download da install ɗin text editors cikin sauƙi domin fara coding da web development.

https://youtu.be/1JI_N9VrO2k

Download & Install Text Editors | Hausa Tutorial A wannan video ɗin zaku koyi yadda ake download da install ɗin text editors cikin sauƙi domin fara coding da web development.On Hausa Stack, we teach technol...

Menene Python? | Python Tutorial a Hausa 07/05/2026

Menene Python? | Python Tutorial a Hausa
A wannan video ɗin zamu gaya maku menene Python da yadda ake amfani da shi wajen programming da gina applications cikin sauƙi. Munyi bayani cikin sauƙi a Hausa domin beginners su fahimta easily kuma su fara coding cikin sauƙi.

https://youtu.be/auGSxUjGsdk

Menene Python? | Python Tutorial a Hausa A wannan video ɗin zamu gaya maku menene Python da yadda ake amfani da shi wajen programming da gina applications cikin sauƙi. Munyi bayani cikin sauƙi a Hau...

Menene CSS? | CSS Tutorial a Hausa 07/05/2026

Menene CSS? | CSS Tutorial a Hausa
A wannan video ɗin zaku san menene CSS da yadda ake amfani da shi wajen saka style da structure ɗin website. Mun yi bayani cikin sauki a Hausa domin beginners su fahimta easily kuma su fara web design without confusion.

https://youtu.be/A9ThtTtR0xU

Menene CSS? | CSS Tutorial a Hausa A wannan video ɗin zaku san menene CSS da yadda ake amfani da shi wajen saka style da structure ɗin website. Mun yi bayani cikin sauki a Hausa domin beginner...

Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address

Gwarinpa Estate
Abuja
900101