Dr Muhammad Supplement

Dr Muhammad Supplement

Share

23/12/2024

AMFANIN BAURE ( TEEN)

MAGUNGU NAN DA BAURE YAKEYI.

Ana sarrafa baure ta hanyoyi daban daban don gabatar da biyan bukata ga kadan daga ciki

(1)Basur Wanda bayajin magani asamo "ya"yan baure da man zaitun a hadashi da leman tsami sai a sanya su acikin Abu mai kyau ajika abarshi ya kwana da safe sai atace ashanye duka.

(2)Ciwon koda asamu baure ajikashi da ruwa kofi 3 ashanye a yini daya. Haka zaarinka yi zaa dace insha Allah

(3)Ciwon jijiya da basur mai tsiro a hada ganyen baure da nonon baure (wanna farin Ru wan dake fitowa jikinshi)akwaba adinga shafawa agun ayini daya.

(4)Yawan Rama ba tare da wani daliliba-arika zuba garin baure a kunu anasha

(5)Karye war gashi-a kwaba garin ganyan baure da man shanu ana shafawa akai

6)Ciwon farfadiya asamu kisdul Hindi da dakakken yayan baure ahada da Zuma ana sha kullum sau daya arana

(7)Domin samun lafiyar ciki-da yayan baure anayin shayin sa anasha har tsawon kwana 4 ko kuma arika sha duk lokacin cin abinci.

(8)Ciwon dan karkare-a samu ganyen baure da garin yayan da garin ruman a kwaba anasha fawa a yatsun adaure yatsan insha Allah zaiyi ruwa yafashe da wuri ya warke.

(9)Tautau ko kazuwa-a samo nonon baure a hada da toka ana shafawa safe da yamma insha Allah za adace.

Want your business to be the top-listed Health & Beauty Business in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Abuja