Danmarke Fans
22/06/2026
SENATA YAKUBU LADO ƊAN MARKE – JAGORAN CIGABA
📚 Bangaren Ilmi:
Lado ya fahimci cewa ilmi shi ne ginshiƙin ci gaban al'umma. Ya kasance mai goyon bayan ilimi da bunƙasa matasa domin su zama masu anfani ga kansu da jiharsu.
🛡️ Tsaro:
Ya nuna damuwa kan matsalar tsaro tare da jajircewa wajen neman mafita mai ɗorewa domin kare rayuka da dukiyoyin al'umma.
😊 Walwala:
Lado jagora ne mai son ganin al'umma suna rayuwa cikin walwala, ci gaba da samun abubuwan more rayuwa da ingantacciyar rayuwa.
🎁 Kyauta:
Halin karamci da kyautatawa na daga cikin siffofin da s**a sa ya zama abin ƙauna ga jama'a da dama.
❤️ Tausayi:
Mai tausayi ne ga marasa galihu, yana sauraron koke-koken jama'a tare da ƙoƙarin tallafa musu a lokutan buƙata.
🤝 Farin Jinin Al'umma:
Saboda kyawawan halayensa, sauƙin kai da kusanci da jama'a, Senata Lado Ɗan Marke ya zama farin jinin al'umma a sassa daban-daban na Jihar Katsina.
Lado ba kawai jagora ba ne, alama ce ta bege, tausayi da cigaban al'umma.
✊ A yi Lado da Alheri!
Daga Danmarke Fans – Muryar Al'umma.
22/06/2026
Jagora daya ne a Katsina 🙌
Click here to claim your Sponsored Listing.